Dadin Kowa Sabon Salo Episode 9

  • 7 years ago
Dadin kowa Episode 9 synopsis Duk da irin kokarin da Halima ta ke na ganin ba a kai yaranta almajiranci ba abin ya ci tura, sai dai ta bullo da sabuwar dabara .
Subscribe: DADIN KOWA SABON SALO EP 14.
Ayuba ya debo ruwan dafa kansa. Tuni an baza komar nemansa. Malam Musa ya fusata a yayin da yayi alkawarin daukar mataki akan Hafsatu. A tsakanin Bintu .

An fara takun saka tsakanin Dantani da Sallau. Gimbiya ta manta da Haidar ne ta fara sakin jiki da? A wani bangare kuma, lamarin I.B da Gimbiya ya fara daga .

Recommended